Wasan dusar ƙankara da ƙwallon Cricket na daga cikin hotunan … – BBC
Zaɓaɓɓun hotunan Afirka na mako da na 'yan nahiyar a wasu sassa na duniyaAsalin hoton, EPAWasu ƙananan yara kenan ranar Lahadi a Laberiya lokacin da ƙasar ta karɓi baƙuncin shugaban adawa na ƙasar Guinea Cellou Dalein Diallo.Asalin hoton, Getty ImagesWani ɗan ƙasar Algeriya ke wasa cikin dusar ƙanƙara a kusa da tsaunin Aurès ranar LitininAsalin … Read more